Close Menu
  • Home
  • About
    • About Us
    • Staff
    • Advertise With Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
  • Labarai
  • Dandalin Siyasa
  • Kiwon Lafiya
  • Noma da Kiwo
  • Karin Wasu
    • Bidiyo
    • Daga Kananan Hukomomin Mu
    • Gari Ya Waye
    • Fagen Wasanni
    • Himmadai Mata
    • Ilimi Hasken Rayuwa
    • Kimiya da Fasaha
  • ENGLISH
    • News
Facebook X (Twitter) Instagram
AREWA A YAUAREWA A YAU
  • Home
  • About
    • About Us
    • Staff
    • Advertise With Us
    • Contact Us
    • Disclaimer
    • Privacy Policy
  • Labarai

    Gwamnatin Tarayya ta fara taron bita na kwanaki biyu a Gombe domin tantance Manufar Kula da Ƙasar Noma da Lafiyar Ƙasa ta Najeriya (NALSMP) daga shekarar 2027 zuwa shekarar 2035, wanda aka fara ranar Litinin.

    September 14, 2026

    April 23, 2026

    April 21, 2026

    An Dauki Sabbin Ma’aikatan kula da Majinyata 416 a jihar Yobe. Daga Hassan Ahmed

    April 8, 2026

    CHACHAR BAKI TA KAURE TSAKANIN NAFIU BALA Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso

    April 7, 2026
  • Dandalin Siyasa

    August 14, 2026

    May 2, 2026

    APC a Yobe ta ayyana Baba Malam Wali a matsayin zabin ɗan takara na gwamna a 202. Daga Hassan Ahmed Maibaru

    April 30, 2026

    April 30, 2026

    April 24, 2026
  • Kiwon Lafiya

    Will Using a VPN on Phone Helps Protect You from Ransomware?

    January 14, 2021

    Popular New Xbox Game Pass Game Being Review Bombed With “0s”

    January 14, 2021

    Google Says Surveillance Vendor Targeted Samsung Phones

    January 14, 2021

    Why Are iPhones More Expensive Than Android Phones?

    January 14, 2021

    The Pros of Buying a Used/Refurbished iPhone 11

    January 14, 2021
  • Noma da Kiwo

    Popular New Xbox Game Pass Game Being Review Bombed With “0s”

    January 14, 2021

    Samsung is Developing Bright MicroLED on Displays for AR Headsets

    January 14, 2021

    Warner Bros. Games Announces Mortal Kombat: Onslaught

    January 14, 2021

    Super League Gaming now Publisher of Roblox Anime Battlegrounds

    January 14, 2021

    This RTX 3060 Gaming PC is An Absolute Steal at $740

    January 14, 2021
  • Karin Wasu
    1. Bidiyo
    2. Daga Kananan Hukomomin Mu
    3. Gari Ya Waye
    4. Fagen Wasanni
    5. Himmadai Mata
    6. Ilimi Hasken Rayuwa
    7. Kimiya da Fasaha
    8. View All

    Patronise Arewa Trust Newspaper. Advertise with Arewa Trust Arewatrust Newspaper

    May 5, 2026

    Soundcore VR Gaming Earbuds Designed for Meta Quest 2 Launched

    September 20, 2020

    Leaf Headphones: Here are Some of The Best Devices from This Brand

    September 17, 2020

    A Piece of The Wrecked 1986 Challenger Space Shuttle was Found

    September 15, 2020

    April 2, 2026

    March 15, 2026

    Schools, Parents Disagree over Bans on Student Mobile Phones

    March 15, 2020

    PC Game Deals: Stealth Classic to Grab, Fresh VR Bundle & More

    March 15, 2020

    PS5 vs Xbox Series XS vs Switch Launch Sales Comparison

    September 8, 2020

    New Oculus VR Kills IRL If Your Game Character Dies

    April 18, 2020

    Hologate VR Serves Its Five Millionth Customer

    March 16, 2020

    The Nintendo Switch Can’t Seem To Handle Pokémon

    March 15, 2020

    Borussia Dortmund za ta buƙaci a biya ta Euro miliyan 70 kan ɗanwasan tsakiyar Jamus mai shekara 25

    February 25, 2026

    Team din Arsenal da Man U da Chelsea na rububin Stankovic, Pochettino zai koma Tottenham

    February 13, 2026

    Google Says Surveillance Vendor Targeted Samsung Phones

    January 14, 2021

    Why Are iPhones More Expensive Than Android Phones?

    January 14, 2021

    Oculus Founder Makes a VR Headset That Can Literally Kill You

    January 13, 2021
    85

    Braun Series 7 Electric Shaver Review: Quality at a Good Price

    January 13, 2021
    85

    Google Pixel 7, iPhone 14 Compared: Check Out 5 Major Differences

    January 13, 2021

    Why Apple Should Skip The MacBook Pro Launch

    January 12, 2021

    Yobe Ta Tura Malamai 237 Zuwa Kaduna.

    April 3, 2026

    Study: Earbuds Use, Youngsters at High Risk of Hearing Loss

    March 15, 2020

    Telescope is Revealing the Galaxies of the Universe Like Never Before

    March 15, 2020

    CarPlay Concept Shows Off a Modular UI Inspired by Next-Gen Design

    March 15, 2020

    Is the Hyperloop Doomed? What Elon Musk’s Latest Setback Really Means

    March 10, 2022

    The Best Early Black Friday Deals on Gaming Laptops and Accessories

    March 10, 2022

    Apple Watch’s ECG Can Help Diagnose Heart Problem: Research

    January 19, 2021

    Simple Tips and Tricks to Take Care of Your Expensive DSLR Camera

    January 16, 2021

    APPROVED STRUCTURE OF THE ALLIANCE PEOPLE’s MOVEMENT (APM) GOMBE STATE GUBERNATORIAL CAMPAIGN TEAM Dr. Lamela L. Silas

    September 22, 2026

    People of Gombe state have been urged to rally round and vote for Allied People’s Movement (APM) ahead of the 2027 general election

    September 18, 2026

    Gwamnatin Tarayya ta fara taron bita na kwanaki biyu a Gombe domin tantance Manufar Kula da Ƙasar Noma da Lafiyar Ƙasa ta Najeriya (NALSMP) daga shekarar 2027 zuwa shekarar 2035, wanda aka fara ranar Litinin.

    September 14, 2026

    The Federal ministry of Agriculture has commenced a two-day zonal validation workshop on the Nigerian Agricultural Land and Soil Management Policy (NALSMP) 2027–2035 held at Gombe on Monday.

    September 14, 2026
  • ENGLISH
    1. News
    2. View All
    85

    Pico 4 Review: Should You Actually Buy One Instead Of Quest 2?

    January 15, 2021
    8.1

    A Review of the Venus Optics Argus 18mm f/0.95 MFT APO Lens

    January 15, 2021
    8.9

    DJI Avata Review: Immersive FPV Flying For Drone Enthusiasts

    January 15, 2021
    8.9

    Bose QuietComfort Earbuds II: Noise-Cancellation Kings Reviewed

    January 15, 2021

    People of Gombe state have been urged to rally round and vote for Allied People’s Movement (APM) ahead of the 2027 general election

    September 18, 2026

    The Federal ministry of Agriculture has commenced a two-day zonal validation workshop on the Nigerian Agricultural Land and Soil Management Policy (NALSMP) 2027–2035 held at Gombe on Monday.

    September 14, 2026

    NORTH WEST APC AKIDA ELECTS ZONAL EXECUTIVES IN KANO, DRUMS SUPPORT FOR TINUBU/SHETTIMA 2027

    August 22, 2026

    April 23, 2026
AREWA A YAUAREWA A YAU
Home » An Dauki Sabbin Ma’aikatan kula da Majinyata 416 a jihar Yobe. Daga Hassan Ahmed
Featured

An Dauki Sabbin Ma’aikatan kula da Majinyata 416 a jihar Yobe. Daga Hassan Ahmed

arewa-adminBy arewa-adminApril 8, 2026Updated:April 8, 20263 Mins Read
IMG 20260402 WA0005
IMG 20260402 WA0005

An Dauki Sabbin Ma’aikatan kula da Majinyata 416 a jihar Yobe.

Daga Hassan Ahmed Maibaru.

Gwamnan Jihar Yobe, Dr. Mai Mala Buni, ya amince da daukar ma’aikata kai tsaye ga dalibai 416 da suka kammala karatu daga Kwalejin Koyon Aikin Jinya ta Shehu Sule da ke Damaturu.

Sabbin ma’aikatan sun hada da masu kula da majinyata 158, ungozoma na asali 196, da kuma daliban da suka samu takardar shaidar HND a fannin jinya guda 62.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar yayin bikin yaye daliban jinya da ungozoma da aka gudanar a harabar kwalejin da ke cikin garin Damaturu, inda mataimakinsa, Idi Barde
Gubana, ya wakilce shi.

Ya ce zuba jari da gwamnati ke yi a wannan cibiyar na da nufin samar da isassun ma’aikatan lafiya a cibiyoyin kiwon lafiya dake fadin jihar, yana mai cewa gyare-gyaren da aka fara a bangaren lafiya ya fara haifar da sakamako mafi inganci a bangaren kiwon lafiya.

Gwamnan ya kara da cewa zuba jarin da aka yi a kwalejin cikin shekaru bakwai da suka gabata ya kasance mai amfani kuma mai tasiri ga al’ummar jihar.

Ya kuma bayyana cewa gwamnatin jihar ta dauki ma’aikatan lafiya sama da 3,500 a ‘yan shekarun nan, ciki har da wadanda suka kammala daga wannan kwaleji.

Ya jaddada cewa gwamnatinsa ta mayar da hankali wajen inganta bangaren lafiya domin tabbatar da samar da ingantattun ayyukan kiwon lafiya ga al’umma.

Haka kuma, ya bayyana cewa gwamnati ta kafa cibiyar bincike da horaswa ta zamani kan harkokin lafiya (BioRTC) a Jami’ar Jihar, domin bunkasa bincike da horar da matasa masana kimiyya.

Gwamnan ya tabbatar wa da shugabannin kwalejin cewa gwamnati za ta duba dukkan bukatunsu tare da ci gaba da tallafawa cibiyar domin ta zama daya daga cikin manyan cibiyoyin horas da ma’aikatan lafiya a Najeriya.

Ya kuma yabawa shugabar kwalejin mai barin gado, Hajiya Hadiza Sabo, bisa nasarar kammala wa’adinta biyu tare da kafa ingantattun matakan kwarewa a harkar ilimi.

A nasa bangaren, Kwamishinan kiwon Lafiya, Mohammed Lawan Gana, ya bayyana cewa Jihar Yobe ta zama jiha dake kan gaba wajen samar da ayyukan kiwon lafiya na matakin farko a Najeriya, bisa wani bincike mai zaman kansa, ida aka gudanar inda ta samu kyautar dala miliyan 1.2.

Tun da farko, shugabar kwalejin, Hajiya Hadiza Sabo, ta ce daga shekarar 2019 zuwa 2026, kwalejin ta yaye dalibai 1,485, dukkansu kuma sun samu aiki kai tsaye bayan kammala karatu, lamarin da ya taimaka wajen inganta daukar aiki da rike ma’aikatan lafiya a jihar.

Wani abin dayafi daukar hankali a wajen bikin ya kunshi kaddamar da wasu ayyuka, da kaddamar da mujallar da ke nuna nasarorin gwamnati, tare da yaye dalibai ciki har da rukuni na farko na masu HND a fannin jinya.

Gwamnatin jihar ta sayi kwafi 10 na mujallar kan kudi Naira miliyan 10, yayin da babban mai kaddamarwa, Liman Machina Dabuwa na kamfanin Damuli Investment, ya sayi kwafi biyar kan Naira miliyan 1, tare da sauran gudummawar da aka bayar.

Share. Facebook Twitter WhatsApp Telegram Email
Previous ArticleCHACHAR BAKI TA KAURE TSAKANIN NAFIU BALA Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso
Next Article Next Post

Related Posts

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta fara taron bita na kwanaki biyu a Gombe domin tantance Manufar Kula da Ƙasar Noma da Lafiyar Ƙasa ta Najeriya (NALSMP) daga shekarar 2027 zuwa shekarar 2035, wanda aka fara ranar Litinin.

September 14, 2026
Bidiyo

Patronise Arewa Trust Newspaper. Advertise with Arewa Trust Arewatrust Newspaper

May 5, 2026
Labarai

April 23, 2026
Add A Comment
Leave A Reply Cancel Reply

Latest Posts

APPROVED STRUCTURE OF THE ALLIANCE PEOPLE’s MOVEMENT (APM) GOMBE STATE GUBERNATORIAL CAMPAIGN TEAM Dr. Lamela L. Silas

September 22, 2026

People of Gombe state have been urged to rally round and vote for Allied People’s Movement (APM) ahead of the 2027 general election

September 18, 2026

Gwamnatin Tarayya ta fara taron bita na kwanaki biyu a Gombe domin tantance Manufar Kula da Ƙasar Noma da Lafiyar Ƙasa ta Najeriya (NALSMP) daga shekarar 2027 zuwa shekarar 2035, wanda aka fara ranar Litinin.

September 14, 2026
Shafukan Zumuntar Mu
  • Facebook
  • YouTube
  • TikTok
  • WhatsApp
  • Twitter
  • Instagram
© 2026 AREWA A YAU. Developed by ENGRMKS & CO..
  • Home
  • About Us
  • Advertise With Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.